<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Allah Yana Kusa, Shi Ubanmu Ne LW226</title>
<lyrics>[V1]
 1) Allah yana kusa, shi Ubanmu ne.
 Ni dai ina cikinsa, shi kuwa cikina.

[V2]
 2) Allah yana kusa, yana tsarona.
 Zarmana da tashina suna wurinsa.

[V3]
 3) Allah yana kusa, ko da duhu ma,
 Hanyata da kwanciyata, yana shiryawa.

[V4]
 4) Allah yana kusa, yana taimako.
 Abu duk 'na hannunsa tun dā har wa yau.

[V5]
 5) Sani irin naka ya fi ƙarfina.
 Ƙaunarka da saninka sun fi ganewa.</lyrics>
<hymn_number>226</hymn_number>
</song>